Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An bude ofishin jakadancin Najeriya a Canada tun bayan bullar Corona

Published

on

A yau ne za a sake bude ofishin jakadancin kasar nan a kasar Canada sakomakon kulle shi da aka yi sakamakon annobar Covid 19.

Rahotani sun bayyana cewa Rufe ofishin ya biyo bayan yarjejeniya tsakanin gwamnatin kasar nan da ta kasar Canada a wani bangare na dakile yaduwar cutar Covid 19.

Tun bayan rufe ofishin ne ‘yan kasar nan mazauna kasar ta Canada suka rika nuna damu kan yanda aka hana su kantin shaidar dawowa gida Nigeriya.

Ofinshin dai ya shafe tsawon watanni a kulle kafin daga bisani gwamnatin kasar ta Canada ta sanar da ofishin a yau Alhamis.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!