Kasuwanci
Farashin Bitcoin ya sake faduwa a kasuwar duniya
Farashin Bitcoin ya sake fadowa tare da shafe daruruwan miliyoyi kudaden daga kasuwannin cryptocurrency.
Lamarin dai ya jefa mafi yawancin ‘yan kasuwar Bitcoin din cikin firgici.
Fitaccen cryptocurrencyn da ya shahara a duniya ya samu faduwar ƙasa da dala dubu 59 bayan faduwar farashin.
Wannan dai ba karamin koma baya ba ne yayin da farashin ya sauka kasa da dala dubu 5 idan aka kwatanta da yadda ake kasuwancinsa a kwanaki kadan da suka gabata.
You must be logged in to post a comment Login