Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Farashin Fetur ya karye- IPMAN

Published

on

Farashin Man Fetur ya karye a defo-defo din Nijeriya, a dai-dai lokacin da ake raɗe-raɗin karin farashin man zuwa naira 700 duk lita a wannan watan na Yuli.

Kungiyar dillalan Man fetur ta ta IPMAN ce ta tabbatar da karyewar farashin, inda ta ce ana bayar da shi naira dari hudu da wani abu sabanin sama da naira dari biyar kan duk lita ɗaya.

Shugaban kungiyar reshan arewacin Najeriya, Bashir Ahmed Dan Malam ya tabbatar wa da manema labarai ci gaban, yana mai cewa farashin ya karye ne sakamakon karancin bukatarsa, kuma za a samu rangwamen farashin a gidajen mai.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!