Connect with us

Kasuwanci

Farashin shinkafa, kwai, tumatir, doya sun tashi a watan Maris – NBS

Published

on

Hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ta ce farashin kayayyakin abinci da suka hada da: Shinkafa, Kwai, Tumatir da kuma Doya sun tashi a cikin watan jiya na Maris.

 

A cewar hukumar ta NBS farashin kayayyakin ya karu da akalla kaso ashirin da biyu da digo casa’in da biyar a watan na Maris wanda ya zarce kaso ashirin da daya da digo saba’in da tara a watan shekaran jiya Fabrariru.

 

A rahoton da hukumar kididdiga ta kasar ta fitar ta kuma ce farashin tumatir ya karu da kaso hudu da digo takwas.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!