Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Femi Gbajabiamila ya ki amincewa a kori Pantami daga minista

Published

on

Shugaban majalisar wakilai Femi Gbajabiamila, ya ki amincewa da kudirin gaggawa da shugaban marasa rinjaye na majalisar wakilai, Ndudi Elumelu ya gabatar da ke neman ministan sadarwa da bunkasa fasahar tattalin arziki Dr Isa Ali Pantami da ya sauka daga kan  mukaminsa.

 

Tun farko dan majalisar daga jihar Delta Ndidi Elumelu y ace kasancewar ana zargin ministan da alaka da kungiyoyin ‘yan ta’adda akwai bukatar majalisar ta tursasashi ya sauka daga mukaminsa.

 

Sai dai shugaban majalisar Femi Gbajabiamila ya ki amincewa da bukatar hakan.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!