Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

ilimi

Fasahar kirkire-kirkire ka iya bunkasa tattalin arzikin Najeriya – Minista

Published

on

Ministan kimiyya da fasaha da kuma kirkire-kirkire na Najeriya, Dakta Ogbonnaya Onu ya bukaci masu fasahar kirkire-kirkire dasu zage damtse don gina tattalin arzikin kasar nan ta hanyar amfani da kimiyya da Fasaha.

Onu yayi wannan kira ne yayin da yake gabatar da kyaututtuka ga fitattun masu baje kolin sababbin kirkire-kirkiren kimiyya da fasaha na shekarar 2021.

Ya kuma gargadi wadanda suka samu damar karbar kyaututtukan da suyi aiki tukuru don lalubo hanyoyin magance matsalolin da fannin na kimiyya da fasaha da kuma kirkire-kirkire ke fuskanta.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!