Connect with us

Labarai

Femi Gbajabiamila ya sauka a kasar Ghana

Published

on

Shugaban majalisar wakilai Femi Gbajabiamila ya sauka a kasar Ghana a yau don ganawa da takwaran sa, a wani mataki na warware rashin fahimta tsakanin ‘yan Najeriya mazauna can da ‘yan kasar ta Ghana.

Femi Gbajabiamila ya sanar da hakan a yayin da yake ganawa da manema labarai bayan kammala ganawa da shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadar sa dake Abuja.

Shugaban majalisar ya ce ya je fadar shugaban kasa ne don tattaunawa da shi kan yadda za’a warware rashin fahimtar ta cikin ruwan sanyi mussaman ta bangaren difomasiyya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!