Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Fiye da mutane 70 sun mutu a harin Filato

Published

on

Gwamnatin jihar Filato ta tabbatar da mutuwar fiye da mutane Saba’in da shida a wani hari da wasu da ba’asan ko su waye ba suka kai jihar.

Mai Magana da yawun gwamnatin jihar, Gyang Bere, ne ya tabbatar da hakan.

Ya kuma kara da cewa tuni gwamnan jihar Caleb Mutfwang, ya bayar da umarnin kama waɗanda suka kai harin domin su fuskanci hukunci.

Sai dai rahotonni na nuni da cewa alkalumman waɗanda suka rasa rayukansu na iya karuwa kasancewar hukumomin tsaro da ƴan sa kai da kuma mafarauta da suka bazama a cikin daji, na ci gaba da gano ƙarin wasu gawawwaki.

Hukumomi sun ce kawo yanzu ba a san waɗanda suka kai sabon harin ba da kuma makasudin

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!