Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

JAMB zata shirya jarabawar gwaji ga masu neman aiki a Najeriya

Published

on

Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandare wato JAMB za ta shirya jarabawar gwaji ga wadanda suka nemi aiki a hukumar kula da shige da fice ta kasa.

Hukumar ta JAMB za ta shirya jarrabawar ne tare da kuma hukumar kare rayuka da dukiyoyin al’umma wato Civil Defence a ranakun 7 da 8 ga watan disambar da muke ciki.

A wata sanarwa da ma’aikatar kula da al’amuran cikin gida ta fitar ta ce za’a gudanar da jarabawar ce a dukkan jihohin kasarnan 36 ciki harda Abuja babban birnin tarayya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!