Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

FRSC zatayi aiki kafada da kafada da KAROTA

Published

on

 

Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta Nijeriya tace ‘zatayi aiki kafaɗa da kafaɗa da hukumar kula da zirga-zirga ababen hawa ta jihar Kano KAROTA,domin tsaftace harkar tuki a fadin jihar nan’.

Kwamandan hukumar kiyaye afkuwar hadura ta kasa reshen jihar Kano Ibrahim Abdullahi ne ya bayyana hakan lokacin da ya karbi bakuncin shugaban hukumar KAROTA Faisal Mahmud Kabir da jami’ansa suka kai masa ziyara a Ofishin sa.

Abdullahi yace ‘hadin gwiwar zai kara tabbatar da bin dokokin tuki, domin tsaftace bangaren sufuri a fadin jihar Kano’.

 

 

 

 

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!