Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ganduje ya gabatarwa majalisar dokoki sunan shugaban hukumar kula da ayyukan majalisar don tantancewa

Published

on

Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya mika sunayen shugaba da mambobin hukumar gudanar da ayyukan majalisar ga majalisar dokokin jihar don tabbatar da su.

 

Sakataren yada Labaran Gwamnan, Abba Anwar, ne ya tabbatar da haka ta cikin wata sanarwa da ya fitar jiya.

 

Sunayen wadanda aka tura sun hadar da Nasiru Mu’azu Kiru matsayin Shugaba, mambobin sun hadar da Ishaq Tanko Dala da Ali Abdu Doguwa, da Salisu Abubakar Makoda, sai Isyaku Umar Mahmud Rurum, da kuma Ladan Sabo Ahmad Sumaila.

 

Sauran sun hadar da Gambo Ibrahim Mai Wada, da Ukashatu Bello Danbatta, sai Naziru Zakari Kumbotso da kuma Sule Musa Adnan Warawa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!