Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mun raba sama da naira biliyan 56. ga kananan yan kasuwa – Buhari

Published

on

Gwamnatin tarayya ta raba sama da naira biliyan Hamsin da shida da miliyan takwas ga wadanda suka ci gajiyar shirin tallafawa kanana da matsakaitan yan kasuwa.

Ministar masana’antu da kasuwanci da zuba hannun jari ta kasa Maryam Katagum ce ta bayyana hakan ta cikin wata sanarwar da ta fitar.

Ta ce, rabon kudin shi ne irin sa mafi girma da aka taba gani karkashin shirin farfado da tattalin arzikin Najeriya, ta asusun tallafawa kanana da matsakaitan masana’antu.

Mariam Katagum ta kuma ce, hasashen su na gaba zai tallafawa sama da mutane dubu dari biyar a jihohin kasar nan 36 ciki har da birnin tarayya Abuja.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!