Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Matawalle ya bi sahun gwamnoni na bada umarnin rufe makarantun jihar baki daya

Published

on

Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da rufe Makarantun jihar baki daya daga jiya Laraba.

Kwamishinan Yan sandan jihar Ayuba Elkana, shi ya sanar da hakan ga Freedom radio.

Inda ya ce matakin dai ya biyo bayan satar wasu Daliban Makarantar sakandiren Kaya dake karamar hukumar Muradun a jihar sama da dari.

Satar Daliban na zuwa ne bayan Gwamnatin jihar ta dauki matakan rufe kasuwannin jihar dama hana yawo da babura mutum uku.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!