Connect with us

Labarai

Ganduje ya musanta zargin dakatar da Murtala Sule Garo

Published

on

Gwamnatin jihar kano ta ce wasikar da ke yawo a kafafen yada labarai cewa ta dakatar da kwamishinan Kananan hukumomi Alhaji Murtala Sule Garo ba gaskiya bane.

Hakan na cikin wata sanarwa da mashawarincin gwamman na musamman ka Kafofin sada zumunta.  Salihu Tanko Yakasai ya fitar.

Sanarwar ta kara dacewa wasikar dakatar da aikin ga kwamishinan dake yawo a kafafafen sada zumunta bata da tushi ballanta makama.

Ta cikin sanarwa Salihu Tanko Yakasai yace tuni jami’an yan sanda suka fara bincike domin nemo batagarin dake shirin tada zaune tsaye.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 335,226 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!