Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Kano

Ganduje zai biya kudin tallafin karatu ga dalibai a kasar Masar

Published

on

Gwamnatin Kano ta amince da fitar da kudi Naira Miliyan Dari Biyu da Hamsin da Bakwai domin biyawa daliban dake karatu a kasar Masar kudaden makarantunsu.

Gwanan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannu sakataren yada labaran sa Abba Anwar.

Ta cikin sanarwar ta bayyana cewa za’a biyawa dalibai su Arba’in da hudu kudaden Alawus Alawus a jami’oin guda biyu dake kasar da suka hadar da Jami’ar Mansoura da kuma jami’ar October 6.

A cikin sanarwar ta ce Daliban sun rubuta takardar koke kan halin da suke ciki dagane da rashin biya musu kudaden karautun nasu akan lokaci, wanda hakan sa Gwamnati ta cemin domin biya musu kudaden karatun nasu.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!