Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Malamai fiye da dubu 9 ne suka fadi jarabawar kwarancewa a Najeriya

Published

on

Akalla malamai dubu tara da dari biyu da arba’in da shida ne suka fadi jarabawar kwarancewar aiki da cibiyar rajistar malamai ta kasa TRCN ta shirya a watan Yulin bana.

Sakamakon wanda hukumar ta TRCN ta saki, ya nuna cewa, malamai dubu ashirin da takwas da casa’in da hudu ne ko kuma kaso saba’in da biyar cikin dari  suka samu nasarar cin jarabawar.

Shugaban cibiyar farfesa Josiah Olusegun Ajiboye y ace kafatanin malamai dubu arba’in da hudu da dari uku da sittin da uku ne suka yi rajista don rubuta jarabawar na kason farko a watan Yuli amma dubu talatin da bakwai da dari uku da arba’in ne kawai suka samu nasarar rubuta jarabawar.

Zargin rashawa: An fara mayar wa da malamai kuɗin addu’ar da aka zaftare musu

Covid-19: Ganduje ya nemi kungiyoyi su ri’ka wayar da kan malamai

Ya ce wasu daga cikin malaman bas u samu damar rubuta jarabawar ba saboda dokar kulle da aka saka sakamakon cutar covid-19

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!