Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Gobara ta kone shaguna da dama a kasuwar Ƴan Katako ta Muda Lawan a Bauchi

Published

on

Wata gobara da ta tashi a kasuwar Ƴan Katako da ke Muda Lawan a jihar Bauchi, ta kone shuguna da dama da kuma tarin dukiya.

Rahotonni sun bayyana cewa, gobarar ta tashi ne da misalin karfe 7:00 na dare kuma har zuwa yau ba a kai ga gano musabbabinta ba.

Wakilinmu Freedom Radio a jihar Suleman Ibrahim Modibbo, ya ruwaito cewa mutane da dama sun shiga tashi hankali la’akari da yadda gobarar ta rika ci.

haka kuma ya kara da cewa, sai dai jami’an hukumar kashe gobara sun yi ta yin iyakar bakin kokarinsu wajen ganin sun kashe wutar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!