Connect with us

Manyan Labarai

Gobara ta tashi a kasuwar GSM ta Alfin a Kano

Published

on

Wata gobara data tashi a daren jiya a kasuwar waya ta alfin da ke unguwar Ja’em a nan birnin kano.

Gobarar dai tayi sanadiyar asarar dukiyoyi mai dimbin yawa  amma babu asarar rai.

Rohotanni sun ce gabaran ta kone mafiya yawan rumfuna da kuma teburan ‘yan kasuwar wanda kiyasun kudaden su ya kai Naira miliyan 40.

A cewar shugaban kasuwar Malam Nazir Gambo gobarar ta tashi ne da misalin karfe sha biyu da da rabi a daren jiya Laraba  kuma ta kone ialhirin rufunan  ‘yan kasuwar.

Shan dumi lokacin sanyi na kawo gobara – Saidu Muhammad

Gobara ta yi sanadiyar rasuwar iyalai a jihar Kaduna

Ko kun san abinda yasa hukumomin kashe gobara ke fuskantar matsala?

Naziru Z. Gambo ya kuma yi kira ga gwamnati data kawo musu dauki ta hanyar tallafa musu da jari domin kuwa a kalla kasuwar tana da matasa da dama da suke kasuwanci a ciki.

Wakilin mu Shamsu Dau Abdullahi ya rawaito cewa, gobarar da lankwame fiye da rumfuna 40 da kuma tebura 66.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 334,784 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!