Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Gwamnan Benue ya tsallake rijiya da baya, bayan harin ‘yan bindiga

Published

on

‘Yan bindiga sun kai hari ga jerin gwanon motocin gwamnan jihar Benue Samuel Ortom a yau asabar.

Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne a kauyen Tyo Mu, daidai titin da ya hada Makurdi zuwa Gboko.

Bayanai sun tabbatar da cewa gwamnan yana kan hanyar sa ce ta zuwa Makurdi lokacin da ‘yan bindigar suka budewa jerin gwanon motocin sa wuta.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!