Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Gwamnan Rivers: Ba zan taba goyon bayan takarar Jonathan ba

Published

on

Gwamnan Jihar Rivers Nyesom Wike ya ce ba zai mara wa tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan baya ba, ko da kuwa zai samu tikitin tsayawa takarar shugabancin kasar nan a jam’iyya mai mulki ta APC a shekarar 2023.

“Ni dan jam’iyyar PDP ne a don haka zan goyi bayan Jonathan ne matukar ya tsaya takara a PDP, amma ba wai APC ba, domin ba zan juya wa PDP baya ba” in ji gwamna Wike.

“Shi da kansa Goodluck Jonathan ya san hali na, bana yin siyasar bangaranci, batu ake na jam’iyya ba wai kabilanci ko bangaranci ba” a cewar Nyesom Wike.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!