Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Kano

Gwamnan kano da Sanata Barau sunkai ziyara ta musamman gidan Murtala Garo domin ganawar sirri a daren jiya

Published

on

A daren jiya ne dai Gwamna Kano Abdullahi Umar Ganduje da Sanatan Kano ta Arewa Barau Jibrin suka kaiwa dan takarar mataimakin gwamna Murtala Sule Garo, ziyarar ba zata gidan sa cikin daren jiya Laraba.

Sai ance gwamnan ya halarci gidan Garo dake unguwar Railway cikin wata motar sirri, domin hakurkurtar da shi akan ya cigaba da zama a jam’iyyar APC.
Wata majiya ta sheda cewa gwamna Ganduje ne ya fara isa gidan, inda da ga bisani Sanata Barau ya hallara tare da shiga ganawar sirri.

wanda kawo yanzu ba’a san me suka tattauna ba.

Rahotannin sun nunar da cewa ziyarar na da nasaba da yadda Garo bai ji dadin matakin gwamna Ganduje, akan janyewa Barau takarar sanatan Kano ta arewa ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!