Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Gwamnan Kano ya sanya hannu a kwarya kwaryar kasafin kuɗi na shekarar 2023

Published

on

Yayin da yake sanya hannun kan kasafin, Gwamnan ya bada tabbacin gwamnatinsa za ta bi ka’idoji wajen aiwatar da kasafin kudin bisa gaskiya da adalci

Ya kuma yaba wa kwamishinan kasafi da tsare-tsaren kudi bisa kokarin da yayi wajen gaggauta gabatar da kasafin kudin ga majalisar jiha

Abba Kabir Yusuf ya kuma bada tabbacin ci gaba da bada goyon baya da aiki tare tsakanin bangaren zartaswa da majalisar dokoki domin samun cigaba a jihar nan

Tun da farko, shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kano, Alh. Jibrin Ismail Falgore, wanda ya jagoranci yan majalisar, shi ne ya gabatar wa da gwamna kasafin kudin a gidan gwamnati

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!