Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Gwamnati duk inda ta haska fitila, dole wannan abin ya tabbata- Musa Iliyasu Kwankwaso

Published

on

Yayin da kwanaki biyu ne suka rage a gudanar da zaɓen shugaban jam’iyya APC a matakin jiha a nan Kano, kwamishinan raya karkara da ci gaban al’umma Musa Ilyasu Kwankwaso ya bayyana matsayar sa a kai.

Ta cikin wata zantawa da yayi da ƴan jarida a jiya Laraba kwamishinan yace dama ana zaɓen ne kawai amma duk abin da Gwamna yace shi ke kasancewa.

Musa Iliyasu Kwankwaso ya bayyana cewa “anyi irin wannan gwagwarmaya na shugabancin jam’iyya a lokacin gwamnatin Malam Ibrahim Shekarau”
Ya kuma ƙara da cewa tunda akwai ra’ayi “Gwamnati duk inda ta haska fitila, dole wannan abin ya tabbata”

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!