Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Gwamnati ta ɗauki mataki game da kalaman Asari Dokubo na kafa Gwamnatin Biafra – Bashir Tofa

Published

on

Ɗaya daga cikin dattawan ƙasar nan Alhaji Bashir Usman Tofa ya shawarcii Gwamnati kan ta ɗauki mataki game da kalaman Asari Dokubo na kafa Gwamnatin Biafra.

Alhaji Bashir Tofa ya bayyana hakan ne, a wata hira da jaridar Daily Trust, inda ya ce, rashin dabara ne, yin watsi da barazanar da Dokubon ke yi, domin hakan zai iya haifar da rashin zaman lafiya.

Ya ci gaba da cewa, alamun koma baya ne, ganin yadda wasu ƙungiyoyi ke buƙatar ganin an rarraba ƙasar nan maimakon samo hanyar magance matsalolin da suka addabe ta.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!