Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

KannyWood

Gwamnatin Kano ta dakatar haska fina-finan da ake nuna ƙwacen waya, ko aikata wasu laifuka

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta haramta shiryayawa ko haska finan-finan kwacen waya da masu nuna ta’ammali da kwayoyi.

Shugaban hukumar tace fina-finai ta Kano Isma’ila Na-Abba Afakhallahu, ne ya sanar da hakan, inda ya irin wadan nan fina-finai taka rawa wajen gurbacewar tarbiya.

’’mun hana duk wani fim da zai nuna koyarwa ta harkar Kidnapping sannan mun hana duk wani fim da zai dinga nuna yadda ake sayar da miyagun kwayoyi’’ in ji shi.

Sai bayan wannan sanarwa masana da jaruman masana’antar shirya fina-finan Hausa suka fara martani kan ƙudirin Gwamnatin Kano, na dakatar da haska irin wadan nan fina-finan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!