Connect with us

Kiwon Lafiya

Gwamnatin Kano ta gargadi asibitoci masu zaman kansu game da sabunta rijista

Published

on

Gwamnatin jihar Kano zata sanya takunkumi ga dukkan asibitoci masu zaman kansu da basu sabunta lasisi ba.

Sakataren hukumar kula da cibiyoyin lafiya masu zaman kansu na jihar, Dakta Usman Tijjani Aliyu, ne ya bayyana haka ta cikin wata sanarwar da ya fitar a ranar 29 ga watan Yulin 2021.

Dakta Aliyu, ya kuma bukaci cibiyoyin da ba su yi rijista ba da su hanzarta zuwa hukumar don yin rijistar kafin a bankadosu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!