Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Gwamnatin Kano ta kara inganta al’amuran wasanni a tsakanin matasa – Sunday Dare

Published

on

Gwamnatin tarayya ta bukaci gwamnatin jihar Kano data kara rubanya kokarin da take wajen inganta harkokin wasanni ga matasa a fadin jihar.

Ministan harkokin matasa da wasanni na kasa Sunday Dare ne ya bayyana hakan a ranar Asabar 6 ga watan Nuwambar 2021, ya yin ziyarar da ya kawowa gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje a fadar sa.

Sunday Dare ya ce “Harkokin wasanni na daga gaba gaba cikin abubuwan da suke samar da hadin kai tsakanin matasa tare da inganta zaman lafiya a tsakanin kasashe”.

Da yake jawabi gwamnan na Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje cewa ya yi, jihar Kano na shirye-shirye na musamman da za ta gabatar da babban taron da zai yi duba kan yadda za a inganta wasanni a jihar dama Najeriya baki daya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!