Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Manchester United ta yi rashin nasara har gida a hannun Manchester City

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta chasa abokiyar hamayyar ta Manchester United har gida da ci 2-0 a gasar Firimiyar kasar Ingila.

Manchester United ta yi rashin nasara a hannun kungiyar ta Manchester City a filin wasan ta na Old Trafford a ranar 6 ga watan Nuwambar 2021.

Dan wasan baya na Manchester United Eric Bailly ne ya fara cin gidan sa wato (Own goal)  a mintuna na 7 da fara wasa.

Sannan dan wasan gaban Manchester City Bernardo Silver ya kara kwallo ta biyu a ragar Manchester United a mintuna na 45.

Da wannan sakamako ne yasa aka tashi wasan Manchester City na da kwallo 2 ya yin da Manchester United ke da kwallo 1.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!