Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Gwamnatin Kano zata cigaba da yada da’awa

Published

on

Gwamnatin Kano ta ce zata cigaba da yada da’awa a yankunan karkara da kauyuka, don daukaka kalamar Allah.

Daraktan hukamar shari’a na jihar Kano Malam  Murtala Muhammad Adam ya  bayyana cewa zasu cigaba da fadada aikin da’awa da suke musamman  a cikin kauyuka da karkara domin kuwa da dama akan samu mutane da yawa da basu fahimci addini ba.

Gwamnatin Kano ta siyo kayayyakin yada Da’awa

Wannan bayani ne yayin da ake gabatar da wani taro da aka gabatar a kamar hukumar Rano da kibiya da Bunkure domin kara jawo hankalin masu yada da’awa da kuma kara musu karfin gwiwa.

 

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!