Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Wata ‘yar shisha tasa jirgi yayi saukar gaggawa

Published

on

Wata matashiya a ajihar kano tasa jirgi yayi saukar gaggawa a cikin ikko, wannad dai matashiya ta shiga cikin jirgin ne da barmumen hijabi inda ta boye wannan kobal shishan a cikin hijabin domin samun dammar shigar da wannan kwalba cikin jirgin.

An gano wannan matashiya ne yayin da ta fara shan shishar domin kuwa hakan ya janyo tashin hayaki sosai a cikin wannan jirgin lamarin da yasa sauran matafiyan da suke wannan jirgin suka  jawo hankalin masu ruwa da tsaki domin saukar wannan jirgin.

Kano: An kama mai safarar mutane a filin jirgi

Tsuntsu ya kawo tsaiko kan tashin jirgin Habasha

Gwamnatin tarayya ta baiwa tsofafin ma’aikatan kamfanin jirgin sama hakokinsu

Tuni dai jami’an tsaro suka kama wannan yarinya suka tafi da ita ofishin su domin yin gudanar da bincike.

Bayan faruwar hakan ne hukumomi jirgin suka nemi matafiya da su koma cikin jirgin  amma kuma wasu suka yi tirjiya.

 

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!