Connect with us

Kiwon Lafiya

Gwamnatin taraya ta ranci fiye da naira bilayan 6 daga asusun yan fansho

Published

on

Gwamnatin tarayya ta ranci fiye da Naira biliyan 6 daga cikin asusun ‘yan fansho da ya kai  fiye da Naira biliyan 8.

Mai rikon mikamin babban daraktan hukumar hukumar ‘yan fasho ta kasa PENCOM Hajiya Aisha Umar ce ta bayyana hakan a Abuja cewa gaba kidayan kadarorin ‘yan fasho ya haura fiye da Naira Tiriliyan 8 kawo karshen watan Nuwamban bara.

A cewar,  Hajiya Aisha Umar  a karshen shekarar da ta gabata  fiye da kashi 70 cikin 100 na kadarorin ‘yan fasnho gwamnatin tarayya ta rance su yayin da ta sanya su cikin asusun bunkasa zuba jari na kasa wanda ya sanya  ya kai fiye da Niara tirilan 6.

Haka zalika asusun na ‘yan fasnho ya saka jari cikin hukumar jari ta kasa da ya kai kashi fiye da 60 cikin 100.

Mai rikon rikon mukamin babbar darakatar ta ce hukumar ta PENCOM na cigaban da tuntunbar masana da za si kawo cigaba a hukumar don bunkasa asusun na ‘yan fasho ta kasa.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 333,217 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!