Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Gwamnatin tarayya ta fara rabon kayan alkinta amfanin gona

Published

on

Gwamnatin tarayya ta fara rabawa manoma kayayyakin alkinta amfanin gona a jihohi tara na kasar nan domin magance barazanar karancin abinci.

Babban sakataren ma’aikatar aikin gona ta kasa Dr Ernest Umakhihe ne ya tabbatar da hakan lokacin da ya ke kaddamar da rabon kayan ga manoma.

Ya ce, bai wa manoman kayayyaki zai basu damar alkinta amfanin gonar su, sakamakon yadda mafi yawa daga cikin manoma ke asarar amfanin gona dalilin rashin kyakyawan wajen ajiya tun daga gona zuwa gida.

Dr Ernest Umakhihe ya kuma tabbatar da cewa, shirin zai taima wajen wadatar abinci a kasa, da kuma farfado da tattalin arziki.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!