Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Gwamnatin tarayya ta ware ranakun hutun karamar Sallah

Published

on

Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun laraba da kuma alhamis masu zuwa a matsayin ranakun hutun bukukuwan karamar salla.

Ministan harkokin cikin gida Ra’uf Aregbesola ne ya sanar da hakan yau a Abuja a madadin gwamnatin tarayya.

Sannan ya taya al’ummar musulmi murna da fatan gudanar da bukukuwan sallar bana cikin kwanciyar hankali da lumana.

Wata sanarwa mai dauke da sa hannun babban sakatare a ma’aikatar harkokin cikin gida Dr Shu’aib Belgore, ta bukaci al’ummar musulmi su yi wa kasar nan addu’ar samun zaman lafiya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!