Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An saki daurarru masu jiran hukunci sama da 57 a jihar Kano

Published

on

Babban Jojin Jihar Kano Justice Nura Sagir ya ba da umarnin sakin daurarru 57 da ke jiran hukunci a gidan ajiya da gyaran hali na Kurmawa tare da umarnin mayar da wasu ‘yan Nijar guda uku kasarsu.

Nura Sagir ya dauki matakin ne bayan wata ziyarar da ya kai ta watan Azumin Ramadan, kamar yadda mai magana da yawun Kotunan Jihar Kano Baba Jibo Ibrahim ya shaidawa Freedom Radio.

Wasu daurarrun da suka shaki iskar ‘yanci sun bayyana jin dadinsu tare da godiya ga babban Jojin.

Umarnin skain daurarrun dai ya yi dadaidai da tanadin kundin tsarin mulkin kasar nan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!