Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Kano

Gwmanatin kano ta kafa kwamitin wayar da kan a’lumma  dangane da  kidaya

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da kwamitin da zai wayar da Kan jama’a game da Muhimmancin kidayar da za a gudanar a fadin Kasa baki daya.

Da yake kaddamar da kwamitin a Ofishin sa a madadin Gwamnan Kano  Sakataren Gwamnatin Alhaji Usman Alhaji Wanda shi ne shugaban kwamitin ya bayyana cewa kwamitin zai yi amfani da kafafen yada labari da guraren taron jamma’a don tabbatar da nasarar kidayar.

Alhaji Usman Alhaji yace sanin yawan al’umma abune mai mahimmanci wanda ta nan ne za a iya tsara duk wani abun more rayuwa da gwmanati take  son yiwa al’ ummar ta.

Rahoto Abba Isah Muhammad

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!