Connect with us

Labaran Kano

Hanyoyin kula da yara a lokacin sanyi

Published

on

Waiwaye: Mun taba kawo muku wannan rahoto a shekarar da ta gabata.

Bayan da hukumar kula da hasashen masana yanayi ta kasa ta yi hasashen cewa birnin Kano da wasu jihohin Arewa za su fuskanci tsananin sanyi da hazo.

Za a iya cewa hasashen na NIMET ya zama gaske ganin yadda ake samun sanyi da hazo a Kanon.

Yadda zaku kula a lokacin sanyi da hazo:

Ga masu ababen hawa kuwa, akwai bukatar su rinka kunna fitilar motocinsu matukar akwai hazo.

Wakiliyar mu Aisha Ibrahim Isa ta yi nazari kan halin da yara za su shiga a wannan yanayin na sanyi.

Ku saurari rahoton a kasa

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!