Connect with us

Labarai

Rahoto: Muhimmancin sauraron Khudbur Juma’a

Published

on

Samun  khudbar  juma’a  abine  mai  matukar  mahimmanci   acikin  sallar  juma’a  wadda  limamai  na masallatan  juma’a  ke  gudanar da ita ayayin sallar juma’a  domin  fadakarwa  da  tunasantar da al’umar musulmi abisa ga al’amran addinin islama.

Sai dai abin yana da wahala yuwuwa atsakanin  yawancin  al’umar musulmi saboda fifita al’amran sun a rayuwa ko kasuwanci.

Domin jin cikakken rahoton kusaurari Wakilin mu Saleh Muhammad Abubakar  na nan Freedom Rediyo.

 

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!