Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Haraji: Gamayyar kungiyoyin masu Abinci da dillalan Shanu za su tsunduma yajin aiki

Published

on

Hadaddiyar Kungiyar masu Abinci da dillalan Shanu a Najeriya ta yi barazanar tsunduma yajin aiki a duk fadin kasar nan na tsahon kwanaki bakwai kan matakin tsaurara biyan haraji ga mambobinta a kan manyan hanyoyi.

 

Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa ta hadin gwiwa da shugaban kungiyar Kwamared Muhammad Tahir da Ahmed Alaramma suka sanya wa hannu.

 

Cikin sanarwar kungiyar sanarwar ta ce ta rubuta takarda zuwa ga hukumomi daban-daban kan wanna batu wanda ke haiar da koma baya ga mambobin kungiyar.

 

A cewar sanarwar a kowacce tafiya mambobin kungiyar na yin asarar naira Naira Dubu Dari Hudu da Hamsin kafin su isa inda suke.

 

Kazalika kungiyar ta bayyana takaicin ta kan yadda rikin Sasa yayi sanadiyyar kashe mafi yawa daga cikin mambobinta a jihar Oyo.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!