Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kaduna

Harin NDA rashin hankali ne matuƙa – Lucky Irabor

Published

on

Babban Hafsan sojin ƙasar nan janar Locky Irabor ya bayyana harin da aka kai kwalejin horar da sojoji a jihar Kaduna a matsayin rashin hankali.

Locky Irabor ya bayyana hakan lokacin da ya kai ziyarar gani da ido a kwalejin da kuma jajanta lamarin.

Ya ce, tuni rundunar tsaron kasar nan ta samu rahoton kalaman da yan Najeriya ke yi na cewa, sun saduda da sha’anin tsaro.

Hakan ce ta sanya ƴan bindiga suka shiga kwalejin horar da sojoji suka kashe wasu tare da yin garkuwa da wasu.

A cewar Locky Irabor, wannan ba zai kashe gwiwar jami’an tsaron Najeriya ba, na shawo kan matsalar, cikin ƙanƙanin lokaci.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!