Labarai
Hauhawar farashin kaya ya kai kashi 31.7- NBS

Hukumar ƙididdiga ta ƙasa, ta bayyana cewa, hauhawar farashin kayayyaki a Nijeriya ta kai kimanin kashi 31.7 cikin 100.
Hukumar ta bayyana a wata sanarwa da ta fitar yau Juma’a.
Hakan dai na nuni da cewa, Ƙididdigar ta kai kusan ƙarin kashi 2 cikin 100 na alƙaluman watan Janairun bana.
A watan na Fabarairu, farashin abinci ne ke gaba-gaba a abubuwan da farashinsu ya yi tashin gwauron zabo kamar burodi da kifi da nama da doya da kayan itatuwa, in ji NBS.
You must be logged in to post a comment Login