Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Zan kawo karshen tsadar abinci kafin karewar wa’adina-Buhari

Published

on

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsa ta duƙufa wajen magance tsadar abinci a ƙasar nan.

Buhari ya bayyana hakan ne lokacin da yake buɗe taron bita kan ayyukan ministocinsa karo na uku.

Yayin taron dai ana bibiyar irin nasarorin da aka samu wajen aiwatar da kudurorin da gwamnatinsa ke bai wa fifiko.

Shugaba Buhari ya ce, yana yin gagarumin kokari don warware matsalar tashin farashin kayan abinci.

Alƙaluman baya-bayan nan, da Hukumar Kididdiga ta ƙasa NBS ta fitar ya nuna cewa hauhawar farashin ya kai sama da kashi 20 a watan Satumba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!