Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

HIV : Buhari ya ce Najeriya ta kashe sama da Tiriliyan 2 ga masu cutar

Published

on

Shugaban hukumar yaki da cuta mai karya garkuwar jiki ta kasa Gambo Aliyu ya ce, Najeriya ta kashe sama da tiriliyan 2 don samarwa da masu fama da cutar magani a shekarar 2019.

Gambo Aliyu ne bayyana hakan ne lokacin da yake jawabi yayin bikin ranar yaki da cuta mai karya garkuwar jiki a birnin tarayya Abuja.

Ya ce, cuta mai karya garkuwa jiki ita ce babbar matsalar da matasan kasar nan ke fama da ita a wannan lokaci.

Sai dai yace, ana samun nasarar raguwar masu dauke da cutar, sakamakon wayar da kan al’umma hanyoyin da ake kamuwa da ita.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!