Connect with us

Labarai

Hotuna: Anyi jana’izar kanwar mahaifin Sarkin Kano

Published

on

Mai Martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II ya jagorancin sallar jana’izar marigayiya Hajiya Hauwa Sanusi wadda aka fi sani da Nanin Kofar Nassarawa.

Anyi jana’izar marigayiyar da ranar yau Laraba a fadar maimartaba Sarkin Kano.

Sarkin Kano Mallam Muhammadu Sanusi yayin da yake sallatar marigayiyar.

Marigayiyar ta rasu a daren Talatar da ya gabata a nan Kano.

Hajiya Hauwa Sanusi ‘yar marigayi Sarkin Kano Muhammadu Sanusi I ce.

Kanwar mahaifin sarkin Kano na yanzu, Malam Muhammadu Sanusi II.

Hotuna: daga Majeeda Photography 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!