Labarai
Hutun karshen shekara : Hotunan dawowar Ganduje daga Dubai
A daren jiya Laraba ne 6 ga watan Janairun sabuwar shekara gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya sauka A filin sauka da Tashin Jirgi na Malam Aminu Kano.
Ganduje ya dawo ne daga ziyara hutun karshen shekara da ya yi a Hadaddiyar daular larabawa Dubai.
Gwaman Ya samu Tarba daga Mataimakin Sa Dr. Nasiru Yusif Gawuna, Kwamishinoni, Masu bawa Gwamna Shawara tare da Sauran Manyan Jami’an Gwamnati.
Hotuna daga
Muhd Mukhtarr Danfillo
S.A Media Promotion I To Governor Of Kano State
You must be logged in to post a comment Login