Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Hukumar EFCC ta karyata ikirarin da Ayo Fayose ya yi kwanakin baya a shafin sa na Tweeter

Published

on

Hukumar EFCC ta karyata ikirarin da gwamnan jihar Ekiti mai barin gado yayi  kwanakin baya a shafin sa na Tweeter cewa zata dawo da shari’ar da ake wa gwaman jihar ta Ekiti Ayo Fayose.

Hakan na kunshe cikin sanarwar da mai magana da yawun hukumar Mr Wilson Uwujaren ya fitar a jya da daddare cewa sanarwar da gwamnan ya fitar na kamashi da za’a yi bayan ya mika milki bai fito daga hukumar ta EFCC ba.

Sanarwar wadda take a @officialEFCC da aka fitar da yammacin ranar Lahadi, hukumar ta dawo da zargin shari’ar da ake yi wa gwamnan Ayo Fayose na yin zambar Naira biliyan fiye da dubu guda.

An dai fitar da sanarwar ne bayan awanni da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta sanar kasan sakamakon zaben gwamnan jihar da aka yi a ranar Asbar a jihar ta Ekiti.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!