Connect with us

Labarai

Hukumar NEMA ta sanar da adadin mutanen da suka rasu sakamakon tashin Bomb a Maiduguri

Published

on

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya NEMA ta ce akalla mutane 23 ne suka rasa ransu, sakamakon tashin Bomb da aka samu a Maidugurin jihar Borno.

 

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa, shugaban hukumar a jihar Surajo Abdullahi, ne ya tabbatar Mata da hakan.

 

Ya kuma ce, mutane 146 ne suka samu raunuka inda yanzu haka suke Asibiti dan karbar kulawar likitoci.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!