Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Hukumar tace Finafinai ta mayar da yin rijistar ƴan Kannywood ga ƙungiyoyinsu

Published

on

Hukumar tace Finafinai ta jihar Kano, ta mayar da aikin yin rijistar ƴan masana’antar Kannywood zuwa hannun ƙungiyoyinsu.

Shugaban hukumar Abba Almustapha, ne ya bayyana hakan yayin taron manema labarai da ya gudanar da yammacin yau Litinin.

Abba ya kuma buƙaci ƴaƴan masan’antar ta Kannywood, da su bai wa ƙungiyoyin haɗin kai wajen yin rajistar.

A baya dai hukumar ta soma yi wa ƴaƴan masana’antar rijista inda ta samu suka har ma da goyon baya daga wasu daga cikinsu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!