Connect with us

Labarai

Ina da samari sama da biliyan daya- Aisha Tsamiya

Published

on

Fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood, Aisha Aliyu Tsamiya, ta ce tana da samaruka wadanda suke sonta sama da biliyan daya.

Aisha Tsamiya wadda jaruma ce da ta shahara a masana’antar ta Kannywood sakamakon irin rawar da ta ke takawa wajen nishadantar da masu sha’awar kallon fina-finan Hausa.

‘Komai da kuke gani lokaci ne ni macece mai farin jini Ina da masoya wadanda suke sona sama da biliyan daya’. Inji Jarumar.

Wakilin mu Abdullahi Isa ya rawaito cewar, jarumar wadda ta nishadantar da jama’a a wajen bikin rantsar da sabbin shugabannin kungiyar masu shirya fina-finai ta Arewa reshen jihar Kano, ta ce idan lokaci ya yi za ta yi aure.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 333,224 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!