Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Ina kewar Sana’ata ta gini bayan na zama Ɗan Jarida – Abba Isah Musa

Published

on

Dakan Ɗaka 012: na kewar Sana'ata ta gini bayan na zama Ɗan Jarida - Abba Isah Musa

Matashin Ɗan Jaridar Freedom Radio Abba Isah Musa ya bayyana cewa, yana kewar sana’arsa ta gini kafin ya soma aikin Rediyo.

Abba ya bayyana hakan ne a shirin Dakan Ɗaka na wannan makon yayin da yake bada tarihin rayuwarsa.

Yana ɗaya daga cikin fitattun masu gabatar da shirye-shirye a Freedom Radio.

Ku kalli cikakken shirin a nan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!