Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Inaki Williams ya kafa tarihi a gasar La Liga ta Spain

Published

on

Ɗan wasan gaba na tawagar Athletic Bilbao da kasar Andalus (Spain ), Inaki Williams ya zama ɗan wasa Tilo da ya samu damar buga wasanni 200 a jere na gasar ba tare da rasa buga wasa ɗaya ba.

Williams ɗan asalin kasar Liberia , ya kasance dan wasan tawagar ta Bilbao , tun daga ƙaramar ƙungiya har kawo zuwa yanzu da yake taka mata Leda.

Ɗan wasan ya samu damar kafa tarihin , bayan ya buga wasan sa na 200, a fafatawar da Bilbao ta yi da Atletico Madrid, wasan da aka tashi da 0-0, a Asabar 18 ga Satumba 2021.

Inaki Williams ya kasance bai rasa buga wasaba ko wakiltar ƙungiyar sa gun daga watan Afrilu na shekarar 2016.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!